Verb
- cause hardship, give someone trouble.
- Tsutsa ta tagayyara manoma tumatur a Nigeria [1]
- Guguwar Mangkhut ta tagayyara China [2]
- Tarzomar Boko Haram Ta Tagayyara Mutane Fiye da Miliyan Tara - O'Brien [3]
- suffer hardship, be emaciated and weak. <> jigata ko wahala wadda take sa mutum ya fita hayyacinsa.
- Musa ya tagayyara saboda yinwa.
Noun