(Redirected from tagumin gafiya)


m
- ɗora kunci ko haɓa a tafin hannu saboda tunani ko takaici. <> Resting the head on the hand or knee when pensive or in thought, or in distress of mind. (= tawune.) pondering and reflecting.
- wanda bai hak'ura da tagumi ba, ya hak'ura da k'uk'umi
a person who will not bear with, or be quiet under, a small wrong, but retaliates in such a way as to be guilty of an even greater brings on himself punishment. - “Don minene ka ke tagumi, ya raina? Don minene ka ke alhini a cikina?
“Why are you in despair, O my soul, and why are you boisterous within me? [2]
- wanda bai hak'ura da tagumi ba, ya hak'ura da k'uk'umi
- tagumin gafiya: shasshawa wadda Fulani ke yi daga leɓen ƙasa zuwa kan haɓa. <> Lines tattooed from the lower lip to the chin.
- tagumin zawara: The shoulder-joint of beef.