(Redirected from takanda)
Suna
- beef steak fillet <> wata irin tsokar nama mai kauri da taushi da ake samu a cinyar sanuwa.
- thorn bush <> takanɗar giwa ko diya; wata irin bishiya mai ƙaya.
- sweet guinea-corn stalks eaten like sugarcane <> wani irin kara mai kama da na dawa mai zaƙi da ake sha kamar rake.