(Redirected from tattare)
Verb
tattara | tattare | tattare-tattare | tattaro
- to add, accumulate, collect. <> harhaɗa wasu abubuwa wuri ɗaya.
- An kira Alqur'ani da sunan Littafi duk kuwa da kasancewarsa ba a tattara shi wuri guda ba a lokacin;
The Quran was called the Book, even though it was not collected in one place at the time; --Quran/2/Rijayar_Lemo_Tafsir - Ya tattara tufafinsa don a wanke. <> He rolled-up his sleeves so that it can be washed.
- Who were gathered in to support the preaching work? <> • Su waye aka tattara don su tallafa wa aikin wa’azi?
- An kira Alqur'ani da sunan Littafi duk kuwa da kasancewarsa ba a tattara shi wuri guda ba a lokacin;
Noun
f
- wani irin salon ɗinki na kakkalmasa tufa a ɗinke don ya ba da siffar da ake bukata.
Google translation of tattara
- (verb) concentrate <> tattara;