Verb
- takure wani abu kamr tufa; hana tafiyar da wani abu <> blocking, slowing down, clogging up something. to restrict, hinder, deprive someone or something, infringe upon.
- An tauye masa 'yancinsa. <> His freedom was infringed upon.
Noun
f
- wata irin doguwar ciyawa da ake yi wa yanta don baibayar kan ɗaki. <> a long strand of grass.