Alternate forms: ta da, tasad da, tasar da, tayar wa
- miƙar ko ƙaga <> to raise, stand up something
- Synonym: tasa
- Then We raised them up that We make evident which (of) the two parties best calculated for what (they had) remained (in) time. <> Sa'an nan Muka tãyar da su, dõmin Mu san wane ɗayan ƙungiyõyin biyu suka fi lissãfi ga abin da suka zauna na lõkacin. --Qur'an 18:12
- to wake up someone from sleep
- Synonym: farkar da
- ignite, bring up.