Etymology
Borrowing from English tailor.
Noun
tēlà m (plural tēlōlī, possessed form tēlàn)
- tailor <> mai ɗinki, maɗinki.
- (Kingdom Interlinear) According to some, this suggests the idea of a tailor cutting fabric according to a pattern, of a farmer plowing furrows in a field, and so forth. <> (Kingdom Interlinear) In ji wasu manazarta, wannan yana nuna yadda tela yake yanka yadi yadda ya kamata, ko kuma yadda manomi yake yin kunya a gona, da dai sauransu. [1]
