In other words, they showed self-control – a trait that some biologists think hints at a degree of self-awareness. [1] <> A wata fahimtar, a iya cewa sun iya shawo kan matsala - wata dabi'a da masana kimiyyar halittu ke ganin haske ne da ke nuni da fahimtar halin da suke ciki. [2]