Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

traumatic

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

mai ɓacin rai, na azaba, abin taƙaici

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • IPA: /ˈtrɔːmətɪk/ or /ˈtraʊmətɪk/ or /ˈtrɒmətɪk/ or /ˈtrɑmətɪk/

Adjective

Positive
traumatic

Comparative
more traumatic

Superlative
most traumatic

  1. If something is traumatic, it causes trauma. <> abin da ya faru a baya na azaba, mai ɓacin rai da bada tsoro idan an tuna.
    1. It was traumatic,” said David.
      Hakan ya sa ni baƙin ciki ƙwarai,” in ji David. [1]

    2. All in all, this was a traumatic period.”
      Hakan ya jawo mini taƙaici da ɓacin rai sosai.” [2]

Related words