Noun / Adjective
f
Noun 2
f
Noun 3
- wasu ƙananan 'ya'yan bishiya masu launi rawaya-rawaya, kuma suna da tsami-tsami da zaƙi.
- Tsadar Lamarudu: wato wasu matsakaitan 'ya'yan itace masu kama da kashu.
- wasu ƙananan duwatsu na wuya masu launi irin na tsada.