Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsaga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from tsagan)

Noun

Tilo
tsaga

Jam'i
tsage-tsage

f

  1. a crack, slit, split <> ɓaraka ko huda.
  2. piercing, tribal marks <> alamar da wanzami ke yi wa mutum a fuska ko wani bangaren jiki don nuna ƙabilansa ko don ado ko kuma magani.

Verb

  1. yin girman kai
  2. zama mashahuri
  3. ɓarka ko keta wani abu.


Google translation of tsaga

Split, rip.

  1. (verb) split <> tsaga, faskara; tear <> yaga, tsaga, ɓarke; rip <> tsaga, ɓarka;