Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

huda

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

huda/hudu/hudo/hujewa/huhhuda

  1. to poke a hole in something, to pop or burst or pierce something <> fasa abu a yi masa kafa.
    an huda hancin saniya don a ɗaure ta da igiya.
  2. zuwa wuri don yi ɓarna da cin zarafin masu wurin. <> to raid a town
    An hudo garin da yaƙi da ta'addanci. <> The town's been raided.

Noun 1

Tilo
huda

Jam'i
hudanni

m

  1. furen itatuwa da sauran tsirrai. <> plant weed and flowers

Noun 2

Tilo
huda

Jam'i
hudoji or huje-huje

f

  1. a small hole, a piercing, pierced <> kafa, hujewa. (siffa/adj) hudajje m / hudajjiya f / hudajju (plural/jam'i)
    Tana da huda a hanci <> She has a piercing on her nose.


Google translation of huda

Humorous, drill.

  1. (verb) pierce <> huda, soka; bore <> huda;
  2. (noun) puncture <> huda, fanca;