m
Hausa definition
tsami (tsaamii, sn., nj)(i) wani irin ɗanɗano da akan samu daga lemon da ake magani da shi, ko kuma dandanon tsamiya, daidai da yami. (ii) ɗanɗanon abinci da ya kwana ya fara lalacewa. (iii) rauni ko lalace. misali: dangantakarsu ta yi tsami; watau ta lalace.
Derived Terms
- tsamin baki (speech defect)
- tsamiya (tamarind)