Mai dakin Shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta ce wasu 'yan tsirarun mutane sun mamaye gwamnatin mijninta, Shugaba Muhammadu Buhari, inda suke hana ruwa gudu. [1] <> Aisha Buhari suggested his government had been hijacked by only a "few people", who were behind presidential appointments. [2]