(Redirected from tsiya-tsiyar)
f
- kalma mai nuna rashin daidaituwa tsakanin mutum biyu ko fiye <> Mutual recriminations and understanding.
- Synonym: baram-baram
- sun yi tsiya-tsiya.
- (adverb) In destitute condition. e.g.
- ya zo nan tsiya-tsiya. <> he arrived in a destitute state.