18 Ya kamata waɗanda suke da iko cikin iyali da kuma cikin ikklisiya su mai da hankali musamman ma wajen kame fushinsu, tun da shi ke fushi yana tsoratarwa maimakon sa a yi ƙauna.
18 Those with authority in the family and in the congregation should be especially careful to control their anger, since anger instills fear rather than love.
Me ya sa bai kamata mu ƙyale labarai masu tsoratarwa da kuma hamayya su ba mu mamaki ba?
Why should negative reports and opposition not surprise us?
Tunanin hakan kadai ma yana tsoratarwa—Mamallakin dukan halitta yana magana da kai!
The very thought inspires awe —the Sovereign of the universe speaking to you!
Mutane suna na’am ga ƙauna da kuma ƙarfafawa maimakon ga tsoratarwa.
People respond more readily to love and encouragement than to intimidation.