Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsugudidi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. tsegumi, tsurku, gutsiri tsoma [1]
  2. Tsugudidi shi ne da faɗi-ba-a-tambaye ka ba, ko kuma shiga tsara ba wankin ido. Gulma ko neman-magana da dagewa kan abin da ba ka tabbatar ba, domin kawai ka hana wani samun wani abu, ko ka ɓata sunan wani. [2]