Noun
Jam'i |
m
- tufar da ta tsufa ta yayyage. <> an old rag, dump cloth, washcloth, or towel. A piece of cloth to clean dirty stuff, usually dirty.
- Use that dirty rag over there to wipe this mess. <> Yi amfani da tsummar can da ya yi datti don ka goge wannan.
- Saka masa wani magani da ake kira glycerin a baki ko a leɓe zai taimaka. Jika tsumma a ruwa sa’an nan a sa a kan marar lafiya zai sa ya ji ɗan sauƙi. <> Swabbing glycerin on the mouth and lips and placing a moist washcloth on the forehead may keep the patient comfortable. [1]
- kuruwa. <> a permanent soul.