Noun
tsuntsu = m | tsuntsuwa = f
- bird <> tsuntsu - halitta mai rai mai kafa biyu mai fukafikai da kan haifu ta hanyar saka kwai da kyankyashewa; mis: tsuntsayen-gida, kamar su kaza da zabo da agwagwa da tantabara, d-d tsuntsayen-daji, kamarsu mikiya da makwarwa.
- The world's most common bird is actually intelligent [1] <> Tsuntsun da ya fi kowane shahara a duniya na da wayau, [2]