m
- wani abu ko komai <> anything, a thing, nada, a single word.
- Ban ce mata uffan ba <> I didn't say a thing to her.
- Musamman rahoton ya yi batun sanya qafar wando da gwamnatin ke yi da ’yan jaridar da suka ce uffan a game da lafiyar Shugaban Najeriyar. <> The report focused specifically on the issue of the government’s antagonism toward journalists who say anything about the health of the Nigerian president. [1]