Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Audio (US) (file)
Noun
f
- three, 3 <> ƙidayar da ke zuwa bayan biyu a tsarin lissafi; ana cewa: ɗaya; biyu; uku.
- masifa ko uƙuba; <> to be in distress, trouble, a predicament.
- ya shiga uku ya sa kansa cikin masifa.
- uku da uku: watau sunan wata irin caca. <> a gambling game.
- uku da uku: aska
- Synonym: ukku
- na uku <> third, tertiary.