Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

umra

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Etymology

Borrowed from Arabic عُمْرَة‎ (ʿumra).

Noun

umr̃ā f (possessed form umr̃ar̃)

  1. (Islam) 'umra - ƙaramin aikin Hajji wanda ba a yi masa hawan Arfa; akan yi shi a kowane lokacin shekara ko kuma tare da aikin Hajji.

[1]