Designed to be shown in four segments, the “Photo-Drama” took viewers from creation down through human history to the climax of Jehovah God’s purpose for the earth and humankind at the end of Christ’s Millennial Reign. An shirya shi a nuna kashi huɗu, “Photo-Drama” ɗin ya nuna wa masu kallo daga lokacin halitta har zuwa tarihin ’yan Adam zuwa ƙarshen nufin Allah domin duniya da kuma mutane a ƙarshen Sarautar Alif na Kristi.
Typical story lines lead viewers to look forward to the moment when the villain “gets what he deserves” —usually a violent end at the hands of the story’s hero. Irin waɗannan fina-finan suna sa masu kallo su yi ta ɗokin lokacin da mugun “ya fuskanci abin da ya cancance shi,” wanda sau da yawa mugun kisa ne a hannun jarumin labarin.