More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:19930) |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
[[daughter]] {{syn|ɗiya}} | ==Noun== | ||
{{suna|'ya|'ya'ya|'ya'yaye}} | |||
{{noun|daughter}} | |||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# [[daughter]], [[girl]]. {{syn|ɗiya|yarinya|jinjira}} | |||
# abin haihuwa ta mata da aka samu. | |||
# matar da take ba baiwa ba. | |||
# mace ta gari mai kyan hali. | |||
# gajeriyar kunya ta tsakanin dogaye biyu. | |||
# ƙaramin rami cikin babba na kabari. {{syn|haifa}} | |||
# wani irin wasa na gardo-gardo da yara ke yi a cikin rairayi. | |||
# 'ya ta ruwa: wasan da ake yi cikin ruwa. <> a game played in water. {{syn|waha}} | |||
# 'ya ta tinƙe / 'ya tinƙe: wasa kamar waha amma a tsandaurin ƙasa ake yin sa. | |||
# gutsuren waƙar baka da mawaƙi kan soma kafin 'yan amshi su amsa. | |||
{{also|ɗa}} | |||
[[Category:Hausa lemmas]] | [[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 14:01, 2 November 2019
Noun
f
- daughter, girl.
- abin haihuwa ta mata da aka samu.
- matar da take ba baiwa ba.
- mace ta gari mai kyan hali.
- gajeriyar kunya ta tsakanin dogaye biyu.
- ƙaramin rami cikin babba na kabari.
- Synonym: haifa
- wani irin wasa na gardo-gardo da yara ke yi a cikin rairayi.
- 'ya ta ruwa: wasan da ake yi cikin ruwa. <> a game played in water.
- Synonym: waha
- 'ya ta tinƙe / 'ya tinƙe: wasa kamar waha amma a tsandaurin ƙasa ake yin sa.
- gutsuren waƙar baka da mawaƙi kan soma kafin 'yan amshi su amsa.
- See also ɗa