More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(13 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>[[wheat]]</big> | |||
[[File:Wheat close-up.JPG|thumb|'''Wheat''' close-up]] | |||
====Etymology==== | |||
Borrowed from [[Category:Hausa_terms_derived_from_Arabic]][[:Category:Hausa_terms_derived_from_Arabic| Arabic]] قَمْحَة (qamḥa). | |||
===Noun=== | |||
àlkamā̀ <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] (possessed form àlkamàr̃) | |||
# [[wheat]] <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su [[alkaki]], [[alkubus]], da [[funkaso]]. Da ita ake fulawa. {{syn|alƙama}} | |||
#:''Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na '''[[alkama]]''')'' <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of '''[[wheat]]'''), --[[Quran/12/43#Quran.2F12.2F43_.2843.29|Quran 12:43]] | |||
# Slightly staining the teeth with kola-nut. (Vide [[gawange]].) | |||
[https://en.wiktionary.org/wiki/alkama#Hausa] [[Category:English Wiktionary Import]] | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 22:09, 26 March 2022
Etymology
Borrowed from Arabic قَمْحَة (qamḥa).
Noun
àlkamā̀ f (possessed form àlkamàr̃)
- wheat <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su alkaki, alkubus, da funkaso. Da ita ake fulawa.
- Synonym: alƙama
- Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na alkama) <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of wheat), --Quran 12:43
- Slightly staining the teeth with kola-nut. (Vide gawange.)