Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-03-30: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(15 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
{{also|hausaradio/2022-03-27}}
<html>
<blockquote class="twitter-tweet"><p lang="en" dir="ltr"><a href="https://twitter.com/hashtag/Hausa?src=hash&amp;ref_src=twsrc%5Etfw">#Hausa</a> transcriptions of some of today&#39;s news from DW Hausa <a href="https://twitter.com/bbchausa?ref_src=twsrc%5Etfw">@BBCHausa</a> and others. &lt;&gt; Labaran duniya a rubuce na yau 2022-03-30. <a href="https://t.co/bU6918gQot">https://t.co/bU6918gQot</a></p>&mdash; Hausa Internet Radio (@HausaRadio) <a href="https://twitter.com/HausaRadio/status/1509282661520523277?ref_src=twsrc%5Etfw">March 30, 2022</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script>
</html>


__TOC__
== [[hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30]] ==
== [[hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30]] ==
[[File:dwhausa-safe-2022-03-30.mp3|thumb|Kanun labaran shirin DW Hausa na safe ([https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 cikakken shirin])]]
[[File:dwhausa-safe-2022-03-30.mp3|thumb|Kanun labaran shirin DW Hausa na safe ([https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 cikakken shirin])]]
Line 10: Line 15:
== [[hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30]] [https://youtu.be/VN07GswHN1I] ==
== [[hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30]] [https://youtu.be/VN07GswHN1I] ==
[[File:BBCHausa 20220330 1600 Recording.mp3|thumb|Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare ([https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4mx cikakken shirin])]]
[[File:BBCHausa 20220330 1600 Recording.mp3|thumb|Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare ([https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4mx cikakken shirin])]]
# Masu gabatarwa ([[hosts]]): ,
# Masu gabatarwa ([[hosts]]): Sani Aliyu (ya karanto labaran duniya daga ofishin Abuja),
# Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi.
# Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi.
# China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar.
# China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar.
# A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata.
# A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata.
#:''"Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."
#:''"Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."''
# Toh har wayau
# Toh har wayau a Najeriyar, hukumomi a jihar Niger sun ce haɗarin kwale-kwale ya hallaka aƙalla mutum takwas wadanda ke kokarin tserawa harin 'yan bindiga a wani ƙauye na jihar
#:''"Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace."  ''
 
== [[rikicin|Rikicin]] Ukraine: [[shakku|Shakku]] [[game da]] [[janyewar]] [[Rasha]] - [[Labaran]] [[talabijin|Talabijin]] na 30/03/22 [https://www.youtube.com/watch?v=zkFR13srAh8]  ==
<html>
<iframe width="100%" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/zkFR13srAh8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe>
</html>
# Ukraine ta nuna shakku game da shirin Rasha na [[rage]] [[yawan]] [[dakarun|dakarunta]] a ƙasar.
# Za mu kuma ga [[mayaƙan]] Syria da suka [[niƙi]] [[garin]] [[fafatawa]] a Ukraine ɗin da sunan Rasha.
# Yanzu dai an san [[ƙasashe]] biyar da za su [[wakilci]] nahiyar Afrika a gasar [[ƙwallon ƙafar]] da za a yi a [[ƙarshen]] shekara a Qatar.
Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)...
# [[kwamishinar|Kwamishinar]] kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu [[cinkoson]] jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa [[laifuffukan]] yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta [[daina]] kai [[hare-haren]] ba da [[ɓata lokaci]] ba. Ta kuma [[janye]] sojojinta daga Ukraine ɗin.
#[[Firam Ministan|Firam ministan]] [[Israel]]a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na [[fuskantar]] wasu [[sabban]] [[hare-hare]]n [[ta'addanci]], bayan mutane 5 sun [[hallaka]] a [[hari]] na uku a cikin mako guda. [[maharin|Maharin]] wani [[Bafalasɗini]] ne [[ɗan shekara]] [[asharin da shida]] ([[26]]) wanda a [[lokutan]] baya, ya yi zama a [[gidan]] [[yarin]] Israelar. An kashe wasu mutanen [[shidda]] a hare-haren da [[Larabawan]] Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi. 
#Asosin kula da [[kananan]] yara na [[UNICEF]] ya ce har yanzu akwai [[makarantu]] a [[kasashe]] [[asharin da uku]] ([[23]]) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon [[annobar]] [[Corona]]. Ya [[ƙiyasta]] cewa kusan yara [[milliyan]] 150, sun rasa aƙalla [[rabin]] lokacin zuwa [[azuzuwa]]. Wasu [[yaran]] [[masu rauni]] [[musamman]] [['yan mata]], ba su koma [[makarantun]] da aka buɗe ba.


[[Category:Hausa Radio]]
[[Category:Hausa Radio]]

Latest revision as of 19:16, 31 March 2022

hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30

Kanun labaran shirin DW Hausa na safe (cikakken shirin)
  1. Mai gabatarwa (host): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
  2. 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
    "Mutum ya zo, a tsakiyar rana, ya zo ya datse maka hanya, ya ce sai ka ba shi kuɗi dai. Ba wani jami'in tsaro ko soja. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin halin barazana yanzu."
  3. Sannan za ku ji 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
  4. Za mu ji yadda 'yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.

hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30 [1]

Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare (cikakken shirin)
  1. Masu gabatarwa (hosts): Sani Aliyu (ya karanto labaran duniya daga ofishin Abuja),
  2. Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi.
  3. China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar.
  4. A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata.
    "Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."
  5. Toh har wayau a Najeriyar, hukumomi a jihar Niger sun ce haɗarin kwale-kwale ya hallaka aƙalla mutum takwas wadanda ke kokarin tserawa harin 'yan bindiga a wani ƙauye na jihar
    "Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace."

Rikicin Ukraine: Shakku game da janyewar Rasha - Labaran Talabijin na 30/03/22 [2]

  1. Ukraine ta nuna shakku game da shirin Rasha na rage yawan dakarunta a ƙasar.
  2. Za mu kuma ga mayaƙan Syria da suka niƙi garin fafatawa a Ukraine ɗin da sunan Rasha.
  3. Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar.

Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)...

  1. Kwamishinar kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu cinkoson jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa laifuffukan yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta daina kai hare-haren ba da ɓata lokaci ba. Ta kuma janye sojojinta daga Ukraine ɗin.
  2. Firam ministan Israela Naftali Bennett, ya ce kasar sa na fuskantar wasu sabban hare-haren ta'addanci, bayan mutane 5 sun hallaka a hari na uku a cikin mako guda. Maharin wani Bafalasɗini ne ɗan shekara asharin da shida (26) wanda a lokutan baya, ya yi zama a gidan yarin Israelar. An kashe wasu mutanen shidda a hare-haren da Larabawan Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi.
  3. Asosin kula da kananan yara na UNICEF ya ce har yanzu akwai makarantu a kasashe asharin da uku (23) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon annobar Corona. Ya ƙiyasta cewa kusan yara milliyan 150, sun rasa aƙalla rabin lokacin zuwa azuzuwa. Wasu yaran masu rauni musamman 'yan mata, ba su koma makarantun da aka buɗe ba.