Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gwamnati

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

English

  1. government regime
    In Mali, on Friday, a supporter of the country's military regime and the Russian leader takes a selfie with a man wearing a Vladimir Putin mask as people rally on the streets of the capital, Bamako.
    A ranar Juma'a kuwa a Mali, wani magoyin bayan gwamnatin mulkin soja a ƙasar da kuma Shugaba Outin, ya ɗauki hoto tare da wani mutum da ya saka fuskar Putin, a lokacin da mutane ke kai komo a kan titunan Bamako, babban birnin ƙasar. --bbchausa verticals/pics

Google translation of gwamnati

  1. (noun) government <> gwamnati; administration <> gwamnati;