Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kunya: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "shy, shyness"
 
No edit summary
 
(5 intermediate revisions by 3 users not shown)
Line 1: Line 1:
[[shy]], [[shyness]]
==Noun 1==
{{suna|kunya|none}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# [[shy]], [[shyness]], [[modesty]] <> halin nuna kawaici da jin nauyi da rusunawa saboda wata dangantaka.
#: ''Mai '''kunya''' ce
# [[shame]], [[embarrassment]] <> ba da kunya - wato aikata abin da zai jawo wulakanci ko tozartawa.
#: ''Na sha '''kunya'''
# abin kunya, abin da aikata shi zai jawo zargi. <> embarrassing, shameful.
# ƙin faɗan sunan ɗan fari ko miji. {{syn|kumya}}
 
==Noun 2==
{{suna|kunya|kunyoyi|kunyayyaki}}
# tarin ƙasa mai tsayi da ake yin shuka a kai a gona.
 
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 07:26, 1 May 2022

Noun 1

Tilo
kunya

Jam'i
babu (none)

f

  1. shy, shyness, modesty <> halin nuna kawaici da jin nauyi da rusunawa saboda wata dangantaka.
    Mai kunya ce
  2. shame, embarrassment <> ba da kunya - wato aikata abin da zai jawo wulakanci ko tozartawa.
    Na sha kunya
  3. abin kunya, abin da aikata shi zai jawo zargi. <> embarrassing, shameful.
  4. ƙin faɗan sunan ɗan fari ko miji.

Noun 2

Tilo
kunya

Jam'i
kunyoyi or kunyayyaki

  1. tarin ƙasa mai tsayi da ake yin shuka a kai a gona.