More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
(4 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
[[shy]], [[shyness]] | ==Noun 1== | ||
{{suna|kunya|none}} | |||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | |||
# [[shy]], [[shyness]], [[modesty]] <> halin nuna kawaici da jin nauyi da rusunawa saboda wata dangantaka. | |||
#: ''Mai '''kunya''' ce | |||
# [[shame]], [[embarrassment]] <> ba da kunya - wato aikata abin da zai jawo wulakanci ko tozartawa. | |||
#: ''Na sha '''kunya''' | |||
# abin kunya, abin da aikata shi zai jawo zargi. <> embarrassing, shameful. | |||
# ƙin faɗan sunan ɗan fari ko miji. {{syn|kumya}} | |||
==Noun 2== | |||
{{suna|kunya|kunyoyi|kunyayyaki}} | |||
# tarin ƙasa mai tsayi da ake yin shuka a kai a gona. | |||
[[Category:Hausa lemmas]] | |||
[[Category: | |||
Latest revision as of 07:26, 1 May 2022
Noun 1
Jam'i |
f
- shy, shyness, modesty <> halin nuna kawaici da jin nauyi da rusunawa saboda wata dangantaka.
- Mai kunya ce
- shame, embarrassment <> ba da kunya - wato aikata abin da zai jawo wulakanci ko tozartawa.
- Na sha kunya
- abin kunya, abin da aikata shi zai jawo zargi. <> embarrassing, shameful.
- ƙin faɗan sunan ɗan fari ko miji.
- Synonym: kumya
Noun 2
- tarin ƙasa mai tsayi da ake yin shuka a kai a gona.