Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

faifai: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(7 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 2: Line 2:
{{noun|disc}}
{{noun|disc}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# A [[vinyl]] [[phonograph]] / [[gramophone]] [[record]]. <> faifain [[garmaho]]; kewayayyen abu na roba wanda magana ke fita daga jikinsa idan an ɗora shi a kan garmaho. Waƙar da aka yi a kan faifan garmaho.
#kewayayyen murfi musamman wanda aka saƙa da kaba da ake rufe tukunya ko abinci da shi
#kewayayyen murfi musamman wanda aka saƙa da kaba da ake rufe tukunya ko abinci da shi
 
# musical [[album]] or [[track]]
#:''Kafin labaran duniya, mu shakata da wannan '''faifai'''.'' <> Before we get to the news, let's enjoy this '''track'''.
<html><img align=right src="https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d0/Compact_disc.svg/120px-Compact_disc.svg.png" title="faifai <> disc"/></html>
<html><img align=right src="https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d0/Compact_disc.svg/120px-Compact_disc.svg.png" title="faifai <> disc"/></html>
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 11:35, 31 May 2022

Tilo
faifai

Jam'i
fayafayai or fayafai

Singular
disc

Plural
discs

m

  1. A vinyl phonograph / gramophone record. <> faifain garmaho; kewayayyen abu na roba wanda magana ke fita daga jikinsa idan an ɗora shi a kan garmaho. Waƙar da aka yi a kan faifan garmaho.
  2. kewayayyen murfi musamman wanda aka saƙa da kaba da ake rufe tukunya ko abinci da shi
  3. musical album or track
    Kafin labaran duniya, mu shakata da wannan faifai. <> Before we get to the news, let's enjoy this track.