Created page with "== Hadith 8 <> Hadisi na 8 == <nowiki><small> --Hadith 8 of 40</small></nowiki> {| class..." |
No edit summary |
||
(2 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 10: | Line 10: | ||
On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): | On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): | ||
The Messenger of Allah (ﷺ) said, | The Messenger of Allah (ﷺ) said, | ||
| | | | ||
An [[ruwaito]] daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): | An [[ruwaito]] daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): | ||
|- | |||
|2 | |||
|"I have been ordered to fight against the people until they testify that there is none worthy of worship except Allah and that Muhammad is the Messenger of Allah, | |||
|An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne, | |||
|- | |||
|3 | |||
|and until they establish the salah and pay the zakat. | |||
|su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka; | |||
|- | |||
|4 | |||
|And if they do that then they will have gained protection from me for their lives and property, unless [they commit acts that are punishable] in Islam, and their reckoning will be with Allah." [Bukhari & Muslim] [https://sunnah.com/nawawi40:8] | |||
|idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki. | |||
|} | |||
[[Category:Hadiths]] | |||
[[Category:Parallel Text]] | |||
[[Category:40_Hadiths]] | |||
[[Category:Islam]] |
Latest revision as of 11:30, 22 August 2022
Hadith 8 <> Hadisi na 8
<small> --[[40 Hadiths/8|Hadith 8]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_8_.3C.3E_Hadisi_na_8|40]]</small>
# | Hadith 8 | Hadisi na takwas |
---|---|---|
1 |
On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): The Messenger of Allah (ﷺ) said, |
An ruwaito daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): |
2 | "I have been ordered to fight against the people until they testify that there is none worthy of worship except Allah and that Muhammad is the Messenger of Allah, | An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne, |
3 | and until they establish the salah and pay the zakat. | su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka; |
4 | And if they do that then they will have gained protection from me for their lives and property, unless [they commit acts that are punishable] in Islam, and their reckoning will be with Allah." [Bukhari & Muslim] [1] | idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki. |