Created page with "== Hadith 19 <> Hadisi na 19 == <nowiki><small> --Hadith 19 of 40</small></nowiki> {..." |
No edit summary |
||
(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 8: | Line 8: | ||
|1 | |1 | ||
| | | | ||
On the authority of Abu Abbas Abdullah bin Abbas (may Allah be pleased with him) who said: | On the authority of Abu Abbas Abdullah bin Abbas (may Allah be pleased with him) who said:[https://sunnah.com/nawawi40:19] | ||
| | |||
An ruwaito daga Abdullahi ɗan Abas Allah ya yarda da su yace: | |||
|- | |||
|2 | |||
| | |||
One day I was behind the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) [riding on the same mount] and he said, | One day I was behind the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) [riding on the same mount] and he said, | ||
|Na kasance a bayan Manzon allah ﷺَََ wata rana,sai yace da ni, | |||
“O young man, I shall teach you some words [of advice]: | |- | ||
|3 | |||
|“O young man, I shall teach you some words [of advice]: | |||
| | | | ||
"Ya kai yaro! Zan sanar da kai wasu kalmomi: | "Ya kai yaro! Zan sanar da kai wasu kalmomi: | ||
|- | |||
|4 | |||
|Be mindful of Allah and Allah will protect you. | |||
| | |||
Ka kiyaye Allah sai ya kiyaye ka, | |||
|- | |||
|5 | |||
|Be mindful of Allah and you will find Him in front of you. | |||
|ka kiyaye Allah za ka same shi a gaba gare ka, | |||
|- | |||
|6 | |||
|If you ask, then ask Allah [alone]; and if you seek help, then seek help from Allah [alone]. | |||
|Idan zaka roqa to ka roqi Allah, idan zaka nemi taimako ka nemi taimakon Allah. | |||
|- | |||
|7 | |||
|And know that if the nation were to gather together to benefit you with anything, they would not benefit you except with what Allah had already prescribed for you. | |||
|Ka sani daa al’umma za su taru don su amfane ka da wani abu, ba za su iya amfanar da kai komai ba , sai dai abinda Allah ya rubuta maka. | |||
|- | |||
|8 | |||
|And if they were to gather together to harm you with anything, they would not harm you except with what Allah had already prescribed against you. | |||
|Idan kuma daa al’umma za su taru don su cuce ka da wani abu ba za su cuce ka da komai ba, sai da abinda Allah ya rubuta agareka. | |||
|- | |||
|9 | |||
|The pens have been lifted and the pages have dried.” | |||
|An ɗauke alkaluma, takardun kuma sun bushe" | |||
|- | |||
|10 | |||
|It was related by at-Tirmidhi, who said it was a good and sound hadeeth. | |||
|Tirmiziy [lamba:2516] ya ruwaito shi, yace hadisi ne mai kyau ingantacce. | |||
|- | |||
|11 | |||
|Another narration, other than that of Tirmidhi, reads: | |||
|A wata riwayar kuma wacce ba ta (Imam) tirmiziy ba, | |||
|- | |||
|12 | |||
|Be mindful of Allah, and you will find Him in front of you. | |||
|Ka kiyaye dokar Allah, zaka samu Ubangiji a gabanka, | |||
|- | |||
|13 | |||
|Recognize and acknowledge Allah in times of ease and prosperity, and He will remember you in times of adversity. | |||
|ka nemi sanin Allah a lokacin da ka ke cikin yalwa zai san da kai a lokacin da kake cikin tsanani. | |||
|- | |||
|14 | |||
|And know that what has passed you by [and you have failed to attain] was not going to befall you, and what has befallen you was not going to pass you by. | |||
|Ka sani duk abinda ya kuskure maka to bai kasance zai same ka ba, Duk kuma abinda ya same ka bai kasance zai kuskure maka ba. | |||
|- | |||
|15 | |||
|And know that victory comes with patience, relief with affliction, and hardship with ease. | |||
|Ka sani lallai cin nasara yana tare da haquri, yayewar musiba kuma tana tare da baqin ciki, kuma lallai a tare da tsanani akwai sauki. | |||
|} | |||
[[Category:Hadiths]] | |||
[[Category:Parallel Text]] | |||
[[Category:40_Hadiths]] | |||
[[Category:Islam]] |
Latest revision as of 20:59, 23 August 2022
Hadith 19 <> Hadisi na 19
<small> --[[40 Hadiths/19|Hadith 19]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_19_.3C.3E_Hadisi_na_19|40]]</small>
# | Hadith 19 | Hadisi na goma sha tara |
---|---|---|
1 |
On the authority of Abu Abbas Abdullah bin Abbas (may Allah be pleased with him) who said:[1] |
An ruwaito daga Abdullahi ɗan Abas Allah ya yarda da su yace: |
2 |
One day I was behind the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) [riding on the same mount] and he said, |
Na kasance a bayan Manzon allah ﷺَََ wata rana,sai yace da ni, |
3 | “O young man, I shall teach you some words [of advice]: |
"Ya kai yaro! Zan sanar da kai wasu kalmomi: |
4 | Be mindful of Allah and Allah will protect you. |
Ka kiyaye Allah sai ya kiyaye ka, |
5 | Be mindful of Allah and you will find Him in front of you. | ka kiyaye Allah za ka same shi a gaba gare ka, |
6 | If you ask, then ask Allah [alone]; and if you seek help, then seek help from Allah [alone]. | Idan zaka roqa to ka roqi Allah, idan zaka nemi taimako ka nemi taimakon Allah. |
7 | And know that if the nation were to gather together to benefit you with anything, they would not benefit you except with what Allah had already prescribed for you. | Ka sani daa al’umma za su taru don su amfane ka da wani abu, ba za su iya amfanar da kai komai ba , sai dai abinda Allah ya rubuta maka. |
8 | And if they were to gather together to harm you with anything, they would not harm you except with what Allah had already prescribed against you. | Idan kuma daa al’umma za su taru don su cuce ka da wani abu ba za su cuce ka da komai ba, sai da abinda Allah ya rubuta agareka. |
9 | The pens have been lifted and the pages have dried.” | An ɗauke alkaluma, takardun kuma sun bushe" |
10 | It was related by at-Tirmidhi, who said it was a good and sound hadeeth. | Tirmiziy [lamba:2516] ya ruwaito shi, yace hadisi ne mai kyau ingantacce. |
11 | Another narration, other than that of Tirmidhi, reads: | A wata riwayar kuma wacce ba ta (Imam) tirmiziy ba, |
12 | Be mindful of Allah, and you will find Him in front of you. | Ka kiyaye dokar Allah, zaka samu Ubangiji a gabanka, |
13 | Recognize and acknowledge Allah in times of ease and prosperity, and He will remember you in times of adversity. | ka nemi sanin Allah a lokacin da ka ke cikin yalwa zai san da kai a lokacin da kake cikin tsanani. |
14 | And know that what has passed you by [and you have failed to attain] was not going to befall you, and what has befallen you was not going to pass you by. | Ka sani duk abinda ya kuskure maka to bai kasance zai same ka ba, Duk kuma abinda ya same ka bai kasance zai kuskure maka ba. |
15 | And know that victory comes with patience, relief with affliction, and hardship with ease. | Ka sani lallai cin nasara yana tare da haquri, yayewar musiba kuma tana tare da baqin ciki, kuma lallai a tare da tsanani akwai sauki. |