More actions
Created page with "adjourn" |
No edit summary |
||
(12 intermediate revisions by 3 users not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
[[adjourn | == Verb == | ||
ajìyē | |||
#[[adjourn]] | |||
#to put down or [[release]] ([[sauke]]), to [[place]] ([[ɗaure]]) {{syn|ajiya}} | |||
#:''the Prophet (ﷺ) '''[[placed]]''' a batch of archers (at a special place) and appointed `Abdullah (bin Jubair) as their commander and said, [https://sunnah.com/bukhari:4043]''<br>Annabi SAW '''ya [[ajiye]]''' wasu maharba a kan wani dutse, ya shugabantar musu da wani sahabi ana kiran sa Abdullahi dan Jubai rA, ya kuma fada musu cewa: --[[Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir2]] | |||
#[[saved]], safe-kept, [[hid]] <> Ɓoye, [[keɓe]], [[kwanto]] | |||
#:''A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will '''[[house]]''' sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles''<br> Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a '''[[ajiye]]''' na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small><br><br> | |||
#:''He '''[[saved]]''' enough to get married.'' <> Ya '''[[ajiye]]''' isasshen kuɗi da har ya yi aure. | |||
#to [[retire]], [[quit]] or leave a [[job]] <> bari ko yin [[murabus]] | |||
#: ya '''ajiye''' [[aiki]]nsa <> he '''left''' his job. | |||
== [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[ajiye]] == | |||
[[Save]], [[place]]. | |||
# {{cx|verb}} [[reserve]] <> [[ajiye]], [[keɓe]]; [[place]] <> [[sa]], [[ajiye]]; [[keep]] <> [[riƙe]], [[ajiye]]; | |||
[[Category:Google Translations]] | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 23:04, 20 May 2025
Verb
ajìyē
- adjourn
- to put down or release (sauke), to place (ɗaure)
- Synonym: ajiya
- the Prophet (ﷺ) placed a batch of archers (at a special place) and appointed `Abdullah (bin Jubair) as their commander and said, [1]
Annabi SAW ya ajiye wasu maharba a kan wani dutse, ya shugabantar musu da wani sahabi ana kiran sa Abdullahi dan Jubai rA, ya kuma fada musu cewa: --Quran/3/Rijayar_Lemo_Tafsir2
- saved, safe-kept, hid <> Ɓoye, keɓe, kwanto
- A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles
Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra --bbchausa verticals/106 why our Universe exists - He saved enough to get married. <> Ya ajiye isasshen kuɗi da har ya yi aure.
- A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles
- to retire, quit or leave a job <> bari ko yin murabus
- ya ajiye aikinsa <> he left his job.