More actions
No edit summary |
|||
(2 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 23: | Line 23: | ||
* [https://www.khanacademy.org/humanities/grammar Khan Academy Grammar Lessons] | * [https://www.khanacademy.org/humanities/grammar Khan Academy Grammar Lessons] | ||
* [http://www.bbc.co.uk/academy/hausa Cibiyar Horarwa Ta BBC - Kwalejin Aikin Jarida]: Za a iya tabbatar da ƙa’idojin BBC ne kawai ta amfani da sahihan bayanai, da lafazi da ya dace da kuma amfani da harshe ba tare da kuskure ba. Wannan dandali ya maida hankali ne a kan harshen Hausa, da ƙa’idojin aikin BBC, da hanya mafi ƙwarewa ta yin aikin jarida. | * [http://www.bbc.co.uk/academy/hausa Cibiyar Horarwa Ta BBC - Kwalejin Aikin Jarida]: Za a iya tabbatar da ƙa’idojin BBC ne kawai ta amfani da sahihan bayanai, da lafazi da ya dace da kuma amfani da harshe ba tare da kuskure ba. Wannan dandali ya maida hankali ne a kan harshen Hausa, da ƙa’idojin aikin BBC, da hanya mafi ƙwarewa ta yin aikin jarida. | ||
* | * [https://amzn.to/2tgxkr1 Second Level Hausa: Grammar in Action 1st Edition, Kindle Edition by Graham Furniss] | ||
* [https://amzn.to/2K11QzN The Hausa Language: An Encyclopedic Reference Grammar] | |||
[[Category:Resources]] | [[Category:Resources]] |
Latest revision as of 16:52, 17 June 2018
Grammar is the collection of rules and conventions that make languages go.
Nahawun Hausa (Hausa Grammar)
Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu.
Sassan Nahawu (Parts of Speech):
- Suna (noun)
- Wakilin Suna(pronoun)
- Sifa(adjective)
- Aikatau/fi'ili (verb)
- Bayanau/Bayanan fi'ili(adverb)
- Ma'auni(quantifier)
- Mahadi (conjunction)
- Madanganci(referential)
- Dirka(stabilizer/copula)
- Tsigalau(diminutive)
- Lokuta (tenses)
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873
Other Grammar Resouces
- Khan Academy Grammar Videos
- Khan Academy Grammar Lessons
- Cibiyar Horarwa Ta BBC - Kwalejin Aikin Jarida: Za a iya tabbatar da ƙa’idojin BBC ne kawai ta amfani da sahihan bayanai, da lafazi da ya dace da kuma amfani da harshe ba tare da kuskure ba. Wannan dandali ya maida hankali ne a kan harshen Hausa, da ƙa’idojin aikin BBC, da hanya mafi ƙwarewa ta yin aikin jarida.
- Second Level Hausa: Grammar in Action 1st Edition, Kindle Edition by Graham Furniss
- The Hausa Language: An Encyclopedic Reference Grammar
Daily Grammar Lesson
Daily Grammar Lesson
provided by TheFreeDictionary.com