Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fall: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit
 
(5 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 2: Line 2:
{{verb2|fall|falls|fell|fallen|falling}}
{{verb2|fall|falls|fell|fallen|falling}}
#[[faɗi]], [[faɗuwa]], [[faɗo]], [[faɗa]]
#[[faɗi]], [[faɗuwa]], [[faɗo]], [[faɗa]]
# [[sauka]], [[sauko]]/[[sakko]], yi [[ƙasa]]
# [[sauka]], [[sauko]]/[[sakko]], yi [[ƙasa]], [[raguwa]]
#: ''Before the first rain '''falls'''. <> Kafin ruwan fari ya '''sauko'''.''
#: ''Before the first rain '''falls'''. <> Kafin ruwan fari ya '''sauko'''.''
#: ''The prices have '''fallen'''. <> Farashi ya '''sakko'''.''
#: ''The prices have '''fallen'''. <> Farashi ya '''sakko'''.''
#: ''The rise and '''fall''' of prices. <> Hawa da '''saukar''' farashi.''
#: ''The rise and '''fall''' of prices. <> Hawa da '''saukar''' farashi.''
#: ''His work has '''fallen off'''. <> Kyan aikinsa ya '''ragu'''.''
# to '''fall''' in disgrace <> ɓata kai
# to '''fall''' in disgrace <> ɓata kai
# to '''fall''' into difficulty. <> shiga wahala
# to '''fall''' into [[difficulty]]. <> shiga [[wahala]]
# '''fall''' off <> [[faɗo]] daga, [[ɓalla]]
# '''fall''' off <> [[faɗo]] daga, [[ɓalla]]
#: ''The book '''fell off''' the shelf. <> Littafin ya '''faɗo daga''' kanta.''
#: ''The book '''fell off''' the shelf. <> Littafin ya '''faɗo daga''' kanta.''
# {{cx|of hair, leaves}} fall out something <> [[zuba]]/[[zube]]wa
# {{cx|of hair, leaves}} fall out of something <> [[zuba]]/[[zube]]wa, [[faɗo]] daga cikin wani abu
#: ''They all '''fell out''' of the [[canoe]]. <> Dukansu sun '''faɗo daga cikin''' [[kwalekwale]].''
# {{cx|of time}} fall on... <> [[kama]]
#: ''Sallah '''falls''' on Monday. <> Hutun Sallah ya '''kama''' ran Litinin.''
# {{cx|attack}} fall upon something/someone <> faɗa/far wa
#: ''Suddenly, the lion '''fell upon''' the goat. <> Nan da nan, sai zakin ya '''far wa''' akwiyar.''
# {{cx|come apart}} fall apart <> [[ruguje]], [[ɓaɓɓalle]], [[wargaje]]
# '''fall''' [[asleep]] <> yi [[barci]]
# fall behind <> bari a baya
#: ''I've '''fallen''' behind in my payments <> An bar ni a baya wajen biyan bashi.''
# fall short <> yi ƙasa, kasa, gaza
#: ''The rain '''falls short''' every year. <> Ruwan sama yakan '''yi ƙasa''' kowace shekara.''
#: '' The money '''fell short'''. <> Kuɗin sun '''gaza'''.''


==Noun==
==Noun==
Line 17: Line 30:


[[Category:Seasons]]
[[Category:Seasons]]
<!--begin google translation-->
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[fall]] ==
[[fada]].
# {{cx|noun}} [[kaka]] <> [[autumn]], [[grandfather]], [[grandmother]], [[fall]], [[harvest]];
# {{cx|verb}} [[faɗi]] <> [[fall]], [[predict]];
<!--end google translation-->
[[Category:English lemmas]]

Latest revision as of 12:12, 4 March 2019

Verb

Plain form
fall

Third person singular
falls

Simple past
fell

Past participle
fallen

Present participle
falling

  1. faɗi, faɗuwa, faɗo, faɗa
  2. sauka, sauko/sakko, yi ƙasa, raguwa
    Before the first rain falls. <> Kafin ruwan fari ya sauko.
    The prices have fallen. <> Farashi ya sakko.
    The rise and fall of prices. <> Hawa da saukar farashi.
    His work has fallen off. <> Kyan aikinsa ya ragu.
  3. to fall in disgrace <> ɓata kai
  4. to fall into difficulty. <> shiga wahala
  5. fall off <> faɗo daga, ɓalla
    The book fell off the shelf. <> Littafin ya faɗo daga kanta.
  6. (of hair, leaves) fall out of something <> zuba/zubewa, faɗo daga cikin wani abu
    They all fell out of the canoe. <> Dukansu sun faɗo daga cikin kwalekwale.
  7. (of time) fall on... <> kama
    Sallah falls on Monday. <> Hutun Sallah ya kama ran Litinin.
  8. (attack) fall upon something/someone <> faɗa/far wa
    Suddenly, the lion fell upon the goat. <> Nan da nan, sai zakin ya far wa akwiyar.
  9. (come apart) fall apart <> ruguje, ɓaɓɓalle, wargaje
  10. fall asleep <> yi barci
  11. fall behind <> bari a baya
    I've fallen behind in my payments <> An bar ni a baya wajen biyan bashi.
  12. fall short <> yi ƙasa, kasa, gaza
    The rain falls short every year. <> Ruwan sama yakan yi ƙasa kowace shekara.
    The money fell short. <> Kuɗin sun gaza.

Noun

Singular
fall

Plural
falls

  1. yanayin kaka watau ƙarshen damina. Lokacin da amfanin gona ya nuna. <> Fall is the name for autumn used only in North America, named after the falling of leaves during the season. It is the season when the weather is getting colder, after summer and before winter.


Google translation of fall

fada.

  1. (noun) kaka <> autumn, grandfather, grandmother, fall, harvest;
  2. (verb) faɗi <> fall, predict;