Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

akoko: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "== Suna == {{suna|akoko|none}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns #zubin tufa saƙar inji mai laushi kuma farinsa yana da duh..."
 
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
(12 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 10: Line 10:
* [[malti]]
* [[malti]]
* [[dalke]]
* [[dalke]]
[[Category:TODO]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 14:31, 11 March 2019

Suna

Tilo
akoko

Jam'i
babu (none)

m

  1. zubin tufa saƙar inji mai laushi kuma farinsa yana da duhu ba kamar mai haske ba irin na alawayyo.
  2. wani irin fari-farin ƙyalle mai arha wanda darajarsa ba ta kai ta alawayyo ba
    akoko namuzu ba sayen ka ake ba, sai dai a ba da ladan ɗinki

See Also / Dubi