Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

akoko: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
(6 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
==Noun==
== Suna ==
{{suna|agola|agolai}}
{{suna|akoko|none}}
# {{plural of|agola}} <> [[jam'i|Jam'in]] agola.
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
#zubin tufa saƙar inji mai laushi kuma farinsa yana da duhu ba kamar mai haske ba irin na alawayyo.
#wani irin fari-farin ƙyalle mai arha wanda darajarsa ba ta kai ta alawayyo ba
#: '' '''akoko''' namuzu ba sayen ka ake ba, sai dai a ba da ladan ɗinki''


[[Category:PluralBot2]]
=== See Also / Dubi ===
[[Category:Hausa Plurals]][[Category:Hausa lemmas]][[Category:Hausa lemmas]][[Category:Hausa lemmas]][[Category:Hausa lemmas]]
* [[namuzu]]
* [[malti]]
* [[dalke]]
 
[[Category:TODO]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 14:31, 11 March 2019

Suna

Tilo
akoko

Jam'i
babu (none)

m

  1. zubin tufa saƙar inji mai laushi kuma farinsa yana da duhu ba kamar mai haske ba irin na alawayyo.
  2. wani irin fari-farin ƙyalle mai arha wanda darajarsa ba ta kai ta alawayyo ba
    akoko namuzu ba sayen ka ake ba, sai dai a ba da ladan ɗinki

See Also / Dubi