Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

allo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
Line 7: Line 7:
# guntun katako da dukawa ke aikin fata a kai.
# guntun katako da dukawa ke aikin fata a kai.
# allon kafaɗa: wani ƙashi mai faɗi da ke kusa da kafaɗar mutum ko dabba.
# allon kafaɗa: wani ƙashi mai faɗi da ke kusa da kafaɗar mutum ko dabba.
# [[inscription]] <> sassaƙaƙƙen ice wanda ake rubutun Alƙur'ani a kai.
# a [[tablet]] [[inscription]] <> sassaƙaƙƙen ice wanda ake rubutun Alƙur'ani a kai.
#: ''Or have you thought that the companions of the cave and the '''inscription''' were, among Our signs, a wonder? <> Ko kuwa kã yi zaton cewa ma´abũta kõgo da '''allo''' sun kasance abin mãmãki daga ãyõyin Allah? (Quran 18:9)''

[[Category:Hausa lemmas]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 12:20, 29 March 2021

Suna

Tilo
allo

Jam'i
alluna

Singular
blackboard

Plural
blackboards

m

  1. the blackboard, board, chalkboard, writing tablet <> katako ko sumuti wanda aka yi wa baƙin launi don rubutu a kai.
  2. farin bango ko ƙyalle na nunin majigi.
  3. guntun katako da dukawa ke aikin fata a kai.
  4. allon kafaɗa: wani ƙashi mai faɗi da ke kusa da kafaɗar mutum ko dabba.
  5. a tablet inscription <> sassaƙaƙƙen ice wanda ake rubutun Alƙur'ani a kai.
    Or have you thought that the companions of the cave and the inscription were, among Our signs, a wonder? <> Ko kuwa kã yi zaton cewa ma´abũta kõgo da allo sun kasance abin mãmãki daga ãyõyin Allah? (Quran 18:9)
Contents