More actions
Created page with "They were visited by angels, escaped a '''tyrant''', relocated several times, and raised a large family. Mala’ika ya ziyarce su, sun tsira daga hannun '''azzalumi''', sau d..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Mala’ika ya ziyarce su, sun tsira daga hannun '''azzalumi''', sau da yawa sun yi ƙaura daga inda suke da zama, kuma sun yi renon yara da yawa. | Mala’ika ya ziyarce su, sun tsira daga hannun '''azzalumi''', sau da yawa sun yi ƙaura daga inda suke da zama, kuma sun yi renon yara da yawa. | ||

Thus, the September 1, 1990, issue of The Watchtower states on page 25: “A man does not qualify if he acts in a godly way elsewhere but is a '''tyrant''' at home.” —1 Timothy 3:2-5, 12. | Thus, the September 1, 1990, issue of The Watchtower states on page 25: “A man does not qualify if he acts in a godly way elsewhere but is a '''tyrant''' at home.” —1 Timothy 3:2-5, 12. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Shi ya sa Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Satumba, 1990, shafi na 25 ta ce: “Mutum ba zai cancanta ba idan ya nuna halin ibada a wani wuri amma '''azzalumi''' ne a gidansa.”—1 Timothawus 3:2-5, 12. | Shi ya sa Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Satumba, 1990, shafi na 25 ta ce: “Mutum ba zai cancanta ba idan ya nuna halin ibada a wani wuri amma '''azzalumi''' ne a gidansa.”—1 Timothawus 3:2-5, 12. | ||

This role is not a license to act as a '''tyrant'''. | This role is not a license to act as a '''tyrant'''. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Wannan matsayi ba izini ba ne domin cin '''zali'''. | Wannan matsayi ba izini ba ne domin cin '''zali'''. | ||

A husband who is a '''tyrant''' —either in private or in public— is certainly not showing that he cherishes his wife. | A husband who is a '''tyrant''' —either in private or in public— is certainly not showing that he cherishes his wife. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Maigidan da '''azzalumi''' ne a ɓoye ko a fili, ba ya nuna cewa yana tattalin matarsa. | Maigidan da '''azzalumi''' ne a ɓoye ko a fili, ba ya nuna cewa yana tattalin matarsa. | ||

Latest revision as of 03:43, 10 September 2021
They were visited by angels, escaped a tyrant, relocated several times, and raised a large family.
Mala’ika ya ziyarce su, sun tsira daga hannun azzalumi, sau da yawa sun yi ƙaura daga inda suke da zama, kuma sun yi renon yara da yawa.
Thus, the September 1, 1990, issue of The Watchtower states on page 25: “A man does not qualify if he acts in a godly way elsewhere but is a tyrant at home.” —1 Timothy 3:2-5, 12.
Shi ya sa Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Satumba, 1990, shafi na 25 ta ce: “Mutum ba zai cancanta ba idan ya nuna halin ibada a wani wuri amma azzalumi ne a gidansa.”—1 Timothawus 3:2-5, 12.
This role is not a license to act as a tyrant.
Wannan matsayi ba izini ba ne domin cin zali.
A husband who is a tyrant —either in private or in public— is certainly not showing that he cherishes his wife.
Maigidan da azzalumi ne a ɓoye ko a fili, ba ya nuna cewa yana tattalin matarsa.