More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
(4 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 8: | Line 8: | ||
{{noun|side}} | {{noun|side}} | ||
# [[ɗeshi]]. <> the [[side]] of something, [[surroundings]]. | # [[ɗeshi]]. <> the [[side]] of something, [[surroundings]]. | ||
# | ## '' Ya zauna a [[gefe]]n tebur. <> He sat down on the '''[[side]]''' of the table. | ||
## ''whose '''[[surroundings]]''' we have blessed <> wanda muka sanya albarka a '''[[gefe]]nsa''' = wanda muka sanya albarka a '''[[gewaye]]nsa'''. '' --[[Quran/17/1]] | |||
# [[ɓarya]], [[kusurwa]], bakin abu. <> [[edge]], [[border]], [[rim]]. {{syn|baki|gaɓa|ganga|gaggafa|gangama|gaci}} | # [[ɓarya]], [[kusurwa]], bakin abu. <> [[edge]], [[border]], [[rim]]. {{syn|baki|gaɓa|ganga|gaggafa|gangama|gaci}} | ||
#: '' Sun taso daga [[gefe]]n kudu. <> The rose from the southern '''[[edge]]'''. | #: '' Sun taso daga [[gefe]]n kudu. <> The rose from the southern '''[[edge]]'''. | ||
Line 16: | Line 17: | ||
## ''al'amarin nan ba shi da gefe, ya gama kowa. <> this matter has no '''[[limit]]''', it affects every one. | ## ''al'amarin nan ba shi da gefe, ya gama kowa. <> this matter has no '''[[limit]]''', it affects every one. | ||
# [[kurfi]], wurin da ake saƙar tabarma. <> a [[pit]] where mat-weavers sit at their work. | # [[kurfi]], wurin da ake saƙar tabarma. <> a [[pit]] where mat-weavers sit at their work. | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 16:43, 11 March 2019
Noun
m
- maƙarar tsawo ko faɗin abu. <> width, how wide something is.
- ɗeshi. <> the side of something, surroundings.
- Ya zauna a gefen tebur. <> He sat down on the side of the table.
- whose surroundings we have blessed <> wanda muka sanya albarka a gefensa = wanda muka sanya albarka a gewayensa. --Quran/17/1
- ɓarya, kusurwa, bakin abu. <> edge, border, rim.
- ragi, hani, iyakar abu. <> limit, limitation, without exception.
- kurfi, wurin da ake saƙar tabarma. <> a pit where mat-weavers sit at their work.