More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>[[wheat]]</big> | |||
[[File:Wheat close-up.JPG|thumb|'''Wheat''' close-up]] | [[File:Wheat close-up.JPG|thumb|'''Wheat''' close-up]] | ||
====Etymology==== | ====Etymology==== |
Latest revision as of 22:09, 26 March 2022
Etymology
Borrowed from Arabic قَمْحَة (qamḥa).
Noun
àlkamā̀ f (possessed form àlkamàr̃)
- wheat <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su alkaki, alkubus, da funkaso. Da ita ake fulawa.
- Synonym: alƙama
- Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na alkama) <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of wheat), --Quran 12:43
- Slightly staining the teeth with kola-nut. (Vide gawange.)