Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:enable: Difference between revisions

Discussion page of enable
m Reverted edits by Maintenance script (talk) to last revision by Admin
Tag: Rollback
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:14684)
Line 1: Line 1:
(Ephesians 5:15) Studying the Bible and meditating on what we learn '''enable''' us to “go on walking in the truth.”
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[enable]] [https://glosbe.com/en/ha/enable]==
# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[enable]]:
##''(Ephesians 5:15) Studying the Bible and meditating on what we learn '''[[enable]]''' us to “go on walking in the truth.” [https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>
[https://glosbe.com/en/ha/enable]<br><br>


(Afisawa 5:15) Nazarin Littafi Mai Tsarki da bimbini a kan abin da muka koya na '''taimakonmu''' mu ci gaba da “bin gaskiya.”


<span class="flex-1"></span><br><br>
<small>Retrieved October 31, 2021, 3:00 am via glosbe (pid: 14684)</small>
 
(Ephesians 6:10) After giving that counsel, the apostle describes the spiritual provisions and the Christian qualities that '''enable''' us to come off victorious. —Ephesians 6:11-17.
 
(Afisawa 6:10) Bayan ya gama ba da wannan shawarar, manzon ya kwatanta taimako na ruhaniya, da halaye na Kirista da za su '''taimaka''' mana mu ci nasara.—Afisawa 6:11-17.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
God acted as one who lifts off or pushes back a yoke far enough to '''enable''' an animal to eat comfortably.
 
Allah ya aikata kamar wanda ya ɗaga ko kuma ture karkiyar da nisa domin '''dabba ya''' ci abinci cikin walwala.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Teaching skills also need to be developed, for they '''enable''' us to explain matters in a clear, uncomplicated way.
 
Muna bukatar mu koyi yadda ake koyarwa sosai, domin '''hakan zai taimaka''' mana mu bayyana batutuwa a hanya mai sauƙi.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
How does the use of the term “wrestling” at Ephesians 6:12 '''enable''' us to perceive Satan’s strategy?
 
Ta yaya ne wannan yaƙi da aka ambata a yaren asali da aka yi amfani da shi a Afisawa 6:12 ya '''sa''' muka fahimci dabarar Shaiɗan?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(Daniel 7:13, 14) It is by means of this heavenly Kingdom in the hands of Christ Jesus that God will '''enable''' lovers of righteousness to enjoy the countless good things that he purposed when he put our first human parents in Paradise.
 
(Daniel 7:13, 14) Ta wurin wannan Mulki na sama ne cikin hannun Kristi Yesu, Allah zai ba da '''dama''' ga masu ƙaunar adalci su more abubuwa masu kyau da ya nufa lokacin da ya saka iyayenmu na farko cikin Aljanna.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(Job 1:1; 23:15) Godly fear can '''enable''' us to persevere in a divinely favored course regardless of what we must endure.
 
(Ayuba 1:1; 23:15) Tsoronmu na ibada zai iya '''taimaka''' mana mu nace wa tafarkin da Allah ke so duk da matsalar da za mu fuskanta.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
• How have you been affected by what Jehovah did to '''enable''' mankind to be at peace with him?
 
• Yaya abin da Jehobah ya yi don ’yan Adam su '''kasance''' da salama da shi ya shafe ka?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
15, 16. (a) What did nourishment from Jehovah '''enable''' Elijah to do?
 
15, 16. (a) Ta yaya abincin da Jehobah '''ya''' ba Iliya ya '''taimaka''' masa?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
The Bible does not specifically name all the unclean and disgusting habits and practices that are prevalent today, but it does contain principles that '''enable''' us to perceive how Jehovah must feel about such things.
 
Littafi Mai Tsarki bai ambaci dukan halaye da ayyuka da ake yi a yau ba, amma yana ɗauke da mizanai da za su '''taimaka''' mana mu fahimci yadda Jehobah yake ji game da irin waɗannan abubuwa.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Jehovah chose to allow events to take their course in order to '''enable''' all to see whether the accusations leveled against him were true or false.
 
Jehobah ya ga cewa hakan zai bukaci lokaci, don kowa '''ya''' sami '''damar''' sanin ko tuhumar da ake masa gaskiya ce ko kuma ƙarya.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(Matthew 24:45-47) Such spiritual provisions '''enable''' us to see what we must do to please Jehovah when we find ourselves in trying circumstances.
 
(Matiyu 24:45-47) Irin waɗannan tanadi na ruhaniya suna '''taimaka''' mana mu ga abin da dole mu yi domin mu faranta wa Jehovah rai lokacin da muka samu kanmu cikin yanayi na gwaji.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Having brief meetings for field service will '''enable''' all to spend more time in the ministry.
 
Yin gajeren taron fita wa’azi zai '''taimaki''' kowa ya yi wa’azi na sa’o’i da yawa.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
These inspired writings tell us the truth about God and '''enable''' us to get to know him.
 
Waɗannan hurarrun kalaman sun gaya mana gaskiya game da Allah kuma sun '''taimaka''' mana mu san shi.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
What will '''enable''' us to understand “the fear of Jehovah”?
 
Menene zai '''sa''' mu fahimci “tsoron Ubangiji”?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
This will '''enable''' us to determine to what extent we are equipped for our spiritual warfare.
 
Wannan zai '''sa''' mu ƙudura niyyar sanin yadda muke a shirye domin yaƙinmu na ruhaniya.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
A strong relationship with Jehovah will '''enable''' us to meet trials successfully.
 
Idan muna da dangantaka ta kud da kud da Jehobah, za '''mu''' iya jure matsaloli ba tare da mun yi saɓo ba.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
May you look to God for hope that can '''enable''' you to soar like an eagle.
 
Zai dace mu dogara ga begen da Jehobah yake ba '''mu''' don mu riƙa tashi kamar gaggafa.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Even if he does not accept the book, he has received the tract, which may '''enable''' the truth to take root in his heart. —Matt.
 
Ko ma bai karɓi littafin ba, amma ya karɓi warƙar kuma hakan zai '''sa''' gaskiya ta yi jijiya a cikin zuciyarsa.—Mat.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
God’s reminders and his spirit will '''enable''' us to do what?
 
Menene ƙa’idodin Allah da kuma ruhunsa za su '''taimake''' mu mu yi?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Spiritual conversations '''enable''' us to share our faith with others and to build up our brotherhood.
 
Taɗi na ruhaniya '''yana taimakon''' mu mu gaya wa mutane imaninmu kuma mu ƙarfafa ’yan’uwanmu.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
So we would like to get your opinion on this question: Do you think that science and medicine will '''enable''' us to live forever one day?
 
Amma duk da haka, ana fama da yaƙe-yaƙe. Shin a ganinka, me '''ya sa''' aka kasa samun zaman lafiya a duniya?”
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
Sometimes acknowledging the householder’s feelings or circumstances will '''enable''' you to continue giving a witness.
 
A wasu lokuta, idan muka nuna cewa mun fahimci yanayin maigidan, '''hakan''' zai ba mu '''damar''' yi masa wa’azi.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
(Proverbs 2:4, 5) Good study habits '''enable''' us to come to a better knowledge of Jehovah and to enjoy a closer relationship with him.
 
(Karin Magana 2:4, 5) Tsarin nazari mai kyau '''yana taimakonmu''' mu sami sanin Jehovah da kyau kuma mu more dangantaka ta kurkusa da shi.
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
 
What qualities will '''enable''' us to serve Jehovah acceptably, even though we are imperfect?
 
Waɗanne halaye ne za su '''taimaka''' mana mu bauta wa Jehobah da kyau duk da cewa mu ajizai ne?
 
<span class="flex-1"></span><br><br>
<html><img align=right src="FILE"/></html>[[Category:TODO]][[Category:GlosbeTODOen]]

Revision as of 07:00, 31 October 2021

Glosbe's example sentences of enable [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar enable:
    1. (Ephesians 5:15) Studying the Bible and meditating on what we learn enable us to “go on walking in the truth.” [2]

[3]

[4]

[5]

[6]

[7]

[8]

[9]

[10]

[11]

[12]

[13]

[14]


Retrieved October 31, 2021, 3:00 am via glosbe (pid: 14684)