No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
# Alif Lam Mim. --[[Quran/2/1]] | # Alif Lam Mim. --[[Quran/2/1]] | ||
# Wannan littafi ne da babu wani kokwanto a cikinsa; shiriya ne ga masu taqawa. --[[Quran/2/2]] | # Wannan littafi ne da babu wani kokwanto a cikinsa; shiriya ne ga masu taqawa. --[[Quran/2/2]] | ||
# Wadanda suke yin imani da abin da galibi kuma suke tsayar da salla kuma suke ciyarwa daga abin da Muka azurta su da shi. --[[Quran/2/3]] | |||
# Wadanda suke yin imani da abin da aka saukar maka da abin da aka saukar a gabaninka, kuma suke sakankancewa da ranar lahira. --[[Quran/2/4]] | |||
# Wadannan suna kan (babbar) shiriya daga Ubangijinsu, kuma wadannan su ne masu samun babban rabo. --[[Quran/2/5]] | |||
[[Category:Quran]] | |||
[[Category:Quran/2]] | |||
[[Category:Rijiyar Lemo]] |
Revision as of 02:35, 16 January 2025
1-5
- Alif Lam Mim. --Quran/2/1
- Wannan littafi ne da babu wani kokwanto a cikinsa; shiriya ne ga masu taqawa. --Quran/2/2
- Wadanda suke yin imani da abin da galibi kuma suke tsayar da salla kuma suke ciyarwa daga abin da Muka azurta su da shi. --Quran/2/3
- Wadanda suke yin imani da abin da aka saukar maka da abin da aka saukar a gabaninka, kuma suke sakankancewa da ranar lahira. --Quran/2/4
- Wadannan suna kan (babbar) shiriya daga Ubangijinsu, kuma wadannan su ne masu samun babban rabo. --Quran/2/5