No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
1-5 | == 1-5 == | ||
# Alif Lam Mim. --[[Quran/2/1]] | # Alif Lam Mim. --[[Quran/2/1]] | ||
# Wannan littafi ne da babu wani kokwanto a cikinsa; shiriya ne ga masu taqawa. --[[Quran/2/2]] | # Wannan littafi ne da babu wani [[kokwanto]] a cikinsa; shiriya ne ga masu [[taqawa]]. --[[Quran/2/2]] | ||
# Wadanda suke yin imani da abin da galibi kuma suke tsayar da salla kuma suke ciyarwa daga abin da Muka azurta su da shi. --[[Quran/2/3]] | # Wadanda suke yin imani da abin da [[galibi]] kuma suke tsayar da salla kuma suke [[ciyarwa]] daga abin da Muka [[azurta]] su da shi. --[[Quran/2/3]] | ||
# Wadanda suke yin imani da abin da aka saukar maka da abin da aka saukar a gabaninka, kuma suke sakankancewa da ranar lahira. --[[Quran/2/4]] | # Wadanda suke yin imani da abin da aka saukar maka da abin da aka saukar a [[gabaninka]], kuma suke [[sakankancewa]] da ranar [[lahira]]. --[[Quran/2/4]] | ||
# Wadannan suna kan (babbar) shiriya daga Ubangijinsu, kuma wadannan su ne masu samun babban rabo. --[[Quran/2/5]] | # Wadannan suna kan ([[babbar]]) shiriya daga Ubangijinsu, kuma wadannan su ne masu samun babban [[rabo]]. --[[Quran/2/5]] | ||
Tafsiri: | |||
Allah swt ya [[bud'e]] wannan [[Sura]] da [[harufin]] Alif da Lam da Mim. | |||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] | ||
[[Category:Quran/2]] | [[Category:Quran/2]] | ||
[[Category:Rijiyar Lemo]] | [[Category:Rijiyar Lemo]] |
Revision as of 02:41, 16 January 2025
1-5
- Alif Lam Mim. --Quran/2/1
- Wannan littafi ne da babu wani kokwanto a cikinsa; shiriya ne ga masu taqawa. --Quran/2/2
- Wadanda suke yin imani da abin da galibi kuma suke tsayar da salla kuma suke ciyarwa daga abin da Muka azurta su da shi. --Quran/2/3
- Wadanda suke yin imani da abin da aka saukar maka da abin da aka saukar a gabaninka, kuma suke sakankancewa da ranar lahira. --Quran/2/4
- Wadannan suna kan (babbar) shiriya daga Ubangijinsu, kuma wadannan su ne masu samun babban rabo. --Quran/2/5
Tafsiri:
Allah swt ya bud'e wannan Sura da harufin Alif da Lam da Mim.