More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
Nahawun Hausa (Hausa Grammar) | == Nahawun Hausa (Hausa Grammar) == | ||
Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu. | |||
Sassan Nahawu (Parts of Speech): | Sassan Nahawu (Parts of Speech): | ||
Line 15: | Line 16: | ||
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873 | Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873 | ||
=== Other Grammar Resouces === | |||
* [https://www.youtube.com/playlist?list=PLSQl0a2vh4HAbVPn5Gbugtg1o5hfdzEH1 Khan Academy Grammar] |
Revision as of 05:35, 9 May 2016
Nahawun Hausa (Hausa Grammar)
Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu.
Sassan Nahawu (Parts of Speech):
- Suna (noun)
- Wakilin Suna(pronoun)
- Sifa(adjective)
- Aikatau/fi'ili (verb)
- Bayanau/Bayanan fi'ili(adverb)
- Ma'auni(quantifier)
- Mahadi (conjunction)
- Madanganci(referential)
- Dirka(stabilizer/copula)
- Tsigalau(diminutive)
- Lokuta (tenses)
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873