More actions
Created page with "== albasa in English == === Pronunciation (Yadda ake faɗi) === <html> <center><audio controls><source src="http://hausadictionary.com/images/transparent_language_audio/Ha..." |
No edit summary |
||
Line 15: | Line 15: | ||
#: {{cx|Kirari}} '' '''Albasa''' ba tai halin ruwa ba.'' | #: {{cx|Kirari}} '' '''Albasa''' ba tai halin ruwa ba.'' | ||
# [[albasa]]r '''kwaɗi''', watau nau'o'in albasar daji da ba a ci sai dai amfani da su wajen haɗa magunguna. | # [[albasa]]r '''kwaɗi''', watau nau'o'in albasar daji da ba a ci sai dai amfani da su wajen haɗa magunguna. | ||
[[Category:Vegetables]] | |||
[[Category:Foods]] |
Revision as of 23:17, 21 December 2016
albasa in English
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
f
- (countable) An onion is a vegetable of the genus Allium. They can make you cry when you cut them. <> wani irin tsiro mai yaji dangin mabunƙasa ƙasa da ake miya da shi, ko lawashinsa.
- She liked eating onions, but they made her cry. <> Tana sha'awar cin albasu, amma dai suna sa ta kuka.
- (Kirari) Albasa ba tai halin ruwa ba.
- albasar kwaɗi, watau nau'o'in albasar daji da ba a ci sai dai amfani da su wajen haɗa magunguna.