More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
{{suna|sanyi|none}} | {{suna|sanyi|none}} | ||
{{adjective|cold|colder|coldest}} | {{adjective|cold|colder|coldest}} | ||
[[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's [[cold]]/[[freezing]]. ]] | [[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's '''[[cold]]/[[freezing]]'''. ]] | ||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. <> [[coldness]], (usually [[damp]]), [[chill]]. | # [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. <> [[coldness]], (usually [[damp]]), [[chill]]. |
Revision as of 13:16, 5 February 2017
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun/Adjective
Jam'i |
Positive |
Comparative |
Superlative |
m
- ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu. <> coldness, (usually damp), chill.
- danshi musamman na ruwa. <> dampness, cold moisture.
- Ruwan sanyi <> Cold water.
- sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
- ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
- sanyin jiki ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic, slowness, sluggish.
- Synonym: kasala
- Yau sanyi gare shi. <> Today he is lethargic.
- erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
- mutum mai sanyin hankali ko sanyin zuciya; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful/patient/easy-going person who doesn't want any trouble.
- sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
- sanyin rai <> patience.
- ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
- (expression) Jikina ya yi sanyi <> My heart sank.
- (idiomatic) Sanyin gwiwa. <> Losing hope.