Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanyi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun/Adjective

Tilo
sanyi

Jam'i
babu (none)

Positive
cold

Comparative
colder

Superlative
coldest

akwai sanyi, mutum mai jin sanyi <> It's cold/freezing.

m

  1. ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu. <> coldness, (usually damp), chill.
  2. danshi musamman na ruwa. <> dampness, cold moisture.
    Ruwan sanyi <> Cold water.
  3. sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
  4. ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
  5. sanyin jiki ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic, slowness, sluggish.
    Yau sanyi gare shi. <> Today he is lethargic.
  6. erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
  7. mutum mai sanyin hankali ko sanyin zuciya; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful/patient/easy-going person who doesn't want any trouble.
  8. sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
  9. sanyin rai <> patience.
  10. ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
  11. (expression) Jikina ya yi sanyi <> My heart sank.
  12. (idiomatic) Sanyin gwiwa. <> Losing hope.


Google translation of sanyi

Cool.

  1. (noun) cold <> sanyi, zazzaɓi; frost <> sanyi;