Pronunciation (Yadda ake faɗi)
- Hausa
Audio (US) (file)
Noun
f

- knee <> mahaɗar ƙwauri da cinya daga gaba, ko mahaɗar dantse da tsintsiyar hannu daga baya. gaɓa.
- gwiwar hannu <> the elbow.
- yin gwiwa: cin baki
- An yi wa tabarma gwiwa.
- wata irin dara.
- sanyin gwiwa <> losing hope, getting discouraged, be hampered.
- Kawo yanzu dai hukumar ta EFCC ba ta bayar da taƙamaimen lokacin da za ta fara gudanar da wannan binciken gadan-gadan ba, ko da yake ta yi alwashin cewa abu ne da ba za ta yi sanyin gwiwa a kai ba. [3]