Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of hamper. <> yin sanyin gwiwa. tsai dà / tsayar da.
- His seat encompassed the heavens and the earth, and he is not hampered by their safe-keeping. <> kursiyyunsa ya yalwaci sammai da ƙasa. kuma tsare su ba ya nauyayarsa. = mulkin shi ya kewaye sammai da qasa, kuma iko da su bai taba yin nauyi gare shi ba. --Qur'an 2:255
- The rains have hampered the road work <> ruwā yā tsai dà aikìn hanyàr
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- impeded or encumbered as if chained or fettered. <> mai sanyin gwiwa.